Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Damascus: Laid under tribute to David

2 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Laid under tribute to David

  1. Sa’ad da Arameyawan Damaskus suka zo don su taimaki Hadadezer sarkin Zoba, sai Dawuda ya karkashe dubu ashirin da biyunsu.

  2. Ya ajiye ƙungiyoyi sojoji a masarautar Arameyawan Damaskus, Arameyawa kuwa suka zama bayinsa, suka biya shi haraji. Ubangiji ya ba Dawuda nasara a duk inda ya tafi.