Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Court: Circuit
Ayoyi game da Circuit
Sama’ila kuwa ya ci gaba da mulkin Isra’ila dukan rayuwarsa.
Shekara-shekara Sama’ila yakan fita rangadi zuwa Betel, da Gilgal da Mizfa inda yakan yi musu shari’a.
Amma yakan komo Rama inda gidansa yake, a nan yakan yi wa Isra’ila shari’a. A nan ne kuma ya gina wa Ubangiji bagade.