Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Canaanites: Eleven nations, descended from Canaan
Ayoyi game da Eleven nations, descended from Canaan
Kan’ana shi ne mahaifin, Sidon ɗan farinsa, da na Hittiyawa,
Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa,
Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
Arbadiyawa, Zemarawa, da Hamawa. Daga baya zuriyar Kan’aniyawa suka yaɗu
har iyakar Kan’ana ta kai Sidon ta wajen Gerar har zuwa Gaza, sa’an nan ta milla zuwa Sodom, Gomorra, Adma da Zeboyim, har zuwa Lasha.
Kan’ana shi ne mahaifin Sidon ɗan farinsa, da Hittiyawa,
Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa
Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.