Azmon
30.9500, 34.3800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Azmon
tă ƙetare Mashigin Kunama a kudu, tă ci gaba zuwa Zin, sa’an nan tă nufi kudu da Kadesh Barneya. Sa’an nan za tă zarce zuwa Hazar Addar, tă nausa zuwa Azmon,
inda za tă juya tă haɗu da Rafin Masar, tă kuma ƙarasa a Bahar Rum.
Sai ta wuce zuwa Azmon ta haɗu da Rafin Masar, ta ƙarasa a Bahar Rum. Wannan shi ne iyakarsu ta kudu.