Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Azmon
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
tă ƙetare Mashigin Kunama a kudu, tă ci gaba zuwa Zin, sa’an nan tă nufi kudu da Kadesh Barneya. Sa’an nan za tă zarce zuwa Hazar Addar, tă nausa zuwa Azmon,
inda za tă juya tă haɗu da Rafin Masar, tă kuma ƙarasa a Bahar Rum.