Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Azmon: A place on the south of Canaan.
Ayoyi game da A place on the south of Canaan.
tă ƙetare Mashigin Kunama a kudu, tă ci gaba zuwa Zin, sa’an nan tă nufi kudu da Kadesh Barneya. Sa’an nan za tă zarce zuwa Hazar Addar, tă nausa zuwa Azmon,
inda za tă juya tă haɗu da Rafin Masar, tă kuma ƙarasa a Bahar Rum.