Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Caleb: Life of, miraculously saved

3 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Life of, miraculously saved

  1. Amma taron jama’a suka ce za su jajjefe su da duwatsu. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana a Tentin Sujada ga dukan Isra’ilawa.

  2. Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yaushe mutanen nan za su rena ni? Har yaushe za su ƙi gaskata da ni, duk da yawan mu’ujizan da nake yi a cikinsu?

  3. Zan buge su duka da annoba, in hallaka su, amma zan mai da kai al’umma mai girma, da kuma ƙarfi fiye da su.”