Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Caleb: Leader of the Israelites after Joshua's death
Ayoyi game da Leader of the Israelites after Joshua's death
Daga nan kuma suka ci gaba suka yaƙi mutanen da suke zaune a Debir (da ake kira a dā Kiriyat Sefer).
Sai Kaleb ya ce, “Duk wanda ya fāɗa wa Kiriyat Sefer ya kuma ci ta da yaƙi, zan ba shi ’yata Aksa yă aura.”