Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Birds: Sparrow
Ayoyi game da Sparrow
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku.
Kai, ko gashin kanku ma duk an ƙidaya su.
Saboda haka kada ku ji tsoro; kun fi kanari masu yawa, daraja nesa.