Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Birds: (Snaring,) of designs of the wicked

8 ayoyi · 107 fannoni

Nemi "Birds"

Ayoyi game da (Snaring,) of designs of the wicked

  1. Ɗana, in masu zunubi sun jarabce ka, kada ka yarda.

  2. In suka ce, “Zo mu tafi; mu yi kwanton ɓauna, mu nemi wani mu kashe, mu fāɗa wa marasa laifi;

  3. mu haɗiye su da rai gaba ɗaya kamar kabari, kamar waɗanda suke gangarawa zuwa rami;

  4. za mu sami dukiya masu daraja iri-iri, mu kuma cika gidajenmu da ganima;

  5. ka haɗa kai da mu, za mu kuwa raba abin da muka sato”

  6. ɗana, kada ka tafi tare da su, kada ka taka ƙafarka a hanyarsu;

  7. gama ƙafafunsu kan yi sauri ga yin zunubi, suna saurin yin kisankai.

  8. Ba shi da amfani a kafa tarko a idanun dukan tsuntsaye!