Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Affections: Of the wicked, are unnatural and perverted

3 ayoyi · 12 fannoni

Ayoyi game da Of the wicked, are unnatural and perverted

  1. su marasa hankali ne, marasa bangaskiya, marasa ƙauna, marasa tausayi.

  2. marasa ƙauna, marasa gafartawa, masu ɓata sunayen waɗansu, marasa kamunkai, masu ƙeta, marasa ƙaunar nagarta,

  3. Wannan gaskiya ce musamman ga waɗanda suke bin sha’awace-sha’awacen lalaci na mutuntaka, suna kuma rena masu mulki. Da ƙarfin hali da kuma girman kai, waɗannan mutane ba sa tsoro kawo zargin ɓata sunan talikan sama;