Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Affections: Of saints, supremely set on God
Ayoyi game da Of saints, supremely set on God
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Maskil ne na ’Ya’yan Kora maza. Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka, haka raina yake marmarinka, ya Allah.
Wa nake da shi a sama in ba kai ba? Ba na kuma sha’awar kome a duniya in ban da kai.
Na neme ka da dukan zuciyata; kada ka bar ni in kauce daga umarnanka.