Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Affections: Should be zealously engaged for God
Ayoyi game da Should be zealously engaged for God
gama himma da nake yi wa gidanka yana ƙunata, kuma zagi na masu zaginka yana fāɗuwa a kaina.
Kishina ya cinye ni ɗungum, gama abokan gābana sun yi biris da maganganunka.
Yana da kyau ku kasance da irin wannan niyya idan da nufi mai kyau ne, ku kuma kasance a haka koyaushe ba sai ina tare da ku ba.