Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Absalom: Flees to Geshur
Ayoyi game da Flees to Geshur
Absalom ya gudu ya tafi wurin Talmai ɗan Ammihud, sarkin Geshur. Amma Sarki Dawuda ya yi ta makokin ɗansa kowace rana.
Bayan Absalom ya gudu sai ya je wurin Geshur, ya zauna a can shekara uku.