Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ablution: Of the hands, as a token of innocency
Ayoyi game da Of the hands, as a token of innocency
Sa’an nan dukan dattawan garin da yake kurkusa da gawar za su wanke hannuwansu a bisa karsanan da aka karye wuyar a kwarin,
Na wanke hannuwana cikin rashin laifi, ina yawo a bagadenka Ya Ubangiji,
Da Bilatus ya ga cewa ba ya kaiwa ko’ina, sai ma hargitsi ne yake so yă tashi, sai ya ɗibi ruwa, ya wanke hannuwansa a gaban taron ya ce, “Ni kam, ba ruwana da alhakin jinin mutumin nan. Wannan ruwanku ne!”