Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ablution: Traditional forms of, not observed by Jesus
Ayoyi game da Traditional forms of, not observed by Jesus
Amma Bafarisiyen ya lura cewa, Yesu bai wanke hannu kafin ya ci abinci ba, sai mamaki ya kama shi.
Sai Ubangiji ya ce masa, “Ku Farisiyawa, kukan wanke bayan kwano da kwaf, amma a ciki kuna cike da kwaɗayi da mugunta.