Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abishai: One of David's chief men
Ayoyi game da One of David's chief men
Abishai, ɗan’uwan Yowab, ɗan Zeruhiya shi shugaban Ukun nan. Ya ɗauki māshinsa ya kashe mutane ɗari uku, ta haka ya zama sananne kamar Ukun nan.