Skip to content

Zipporah

3 ayoyi · 6 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Zipporah

  1. Musa ya yarda yă zauna da mutumin wanda ya ba da ’yarsa Ziffora aure da Musa.

  2. Amma Ziffora ta ɗauki dutsen ƙanƙara mai ci, ta yanke loɓar ɗanta ta taɓa ƙafafun Musa da shi. Ta ce, “Tabbatacce kai angon jini ne a gare ni.”

  3. Bayan da Musa ya tura matarsa Ziffora gida, sai surukinsa Yetro ya karɓe ta