Tsallake zuwa abun ciki

Eliasaph

5 ayoyi · 3 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Eliasaph

  1. daga kabilar Gad, Eliyasaf ɗan Deyuwel;

  2. Kabilar Gad za su zama na biye. Shugaban mutanensa shi ne Eliyasaf ɗan Reyuwel.

  3. A rana ta shida, Eliyasaf ɗan Deyuwel, shugaban mutanen Gad, ya kawo hadayarsa.

  4. da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Eliyasaf ɗan Deyuwel.

  5. Eliyasaf ɗan Deyuwel kuma shi ne shugaban ɓangaren kabilar Gad.