Skip to content

Eliezer

4 ayoyi · 4 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Eliezer

  1. ɗayan kuma Eliyezer, domin ya ce, “Allah mahaifina ya taimake ni ya cece ni daga takobin Fir’auna.”

  2. ’Ya’yan Musa maza su ne, Gershom da Eliyezer.

  3. Zuriyar Eliyezer su ne, Rehabiya ne ɗan fari. Eliyezer ba shi da waɗansu ’ya’ya maza, amma ’ya’yan Rehabiya maza sun yi yawa.

  4. Danginsa na wajen Eliyezer su ne, Rehabiya, Yeshahiya, Yoram, Zikri da Shelomit.