Tsallake zuwa abun ciki

Rehabiah

3 ayoyi · 2 'yan gida

Nemi "Rehabiah"

Ayoyin da suka ambaci Rehabiah

  1. Zuriyar Eliyezer su ne, Rehabiya ne ɗan fari. Eliyezer ba shi da waɗansu ’ya’ya maza, amma ’ya’yan Rehabiya maza sun yi yawa.

  2. Game da Rehabiya kuwa, daga ’ya’yansa maza. Isshiya shi ne na fari.

  3. Danginsa na wajen Eliyezer su ne, Rehabiya, Yeshahiya, Yoram, Zikri da Shelomit.