Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zichri

12 ayoyi · 9 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Izhar maza, su ne, Kora, Nefeg da Zikri.

  2. Yakim, Zikri, Zabdi,

  3. Abdon, Zikri, Hanan,

  4. Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne ’ya’yan Yeroham maza.

  5. Bakbakkar, Heresh, Galal da Mattaniya ɗan Mika, ɗan Zikri, ɗan Asaf;

  6. Danginsa na wajen Eliyezer su ne, Rehabiya, Yeshahiya, Yoram, Zikri da Shelomit.

  7. Shugabannin da suke bisa kabilan Isra’ila, bisa mutanen Ruben su ne, Eliyezer ɗan Zikri; bisa mutanen Simeyon shi ne, Shefatiya ɗan Ma’aka

  8. biye da shi, Amasiya ɗan Zikri, wanda ya ba da kansa da yardar rai don hidimar Ubangiji, yana da sojoji 200,000.

  9. A shekara ta bakwai Yehohiyada ya nuna ƙarfinsa. Ya yi alkawari da shugabanni na ɗari-ɗari, Azariya ɗan Yeroham, Ishmayel ɗan Yehohanan, Azariya ɗan Obed, Ma’asehiya ɗan Adahiya, da Elishafat ɗan Zikri.

  10. Zikri, wani jarumin Efraim, ya kashe Ma’asehiya ɗan sarki, Azrikam hafsa mai lura da fada, da kuma Elkana, mataimakin sarki.

  11. Yowel ɗan Zikri ne babban shugabansu, Yahuda kuma ɗan Hassenuwa, ya shugabanci Yanki na Biyu na birni.

  12. na iyalin Abiya, Zikri; na iyalin Miniyamin da na Mowadiya, Filtai;