Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zichri: 6. Father of Elishaphat
Ayoyi game da 6. Father of Elishaphat
A shekara ta bakwai Yehohiyada ya nuna ƙarfinsa. Ya yi alkawari da shugabanni na ɗari-ɗari, Azariya ɗan Yeroham, Ishmayel ɗan Yehohanan, Azariya ɗan Obed, Ma’asehiya ɗan Adahiya, da Elishafat ɗan Zikri.