Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rehabiah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Zuriyar Eliyezer su ne, Rehabiya ne ɗan fari. Eliyezer ba shi da waɗansu ’ya’ya maza, amma ’ya’yan Rehabiya maza sun yi yawa.
Game da Rehabiya kuwa, daga ’ya’yansa maza. Isshiya shi ne na fari.
Danginsa na wajen Eliyezer su ne, Rehabiya, Yeshahiya, Yoram, Zikri da Shelomit.