Tsallake zuwa abun ciki

Zedekiah

52 ayoyi · 5 'yan gida

An kuma san shi da: Mattaniah

Ayoyin da suka ambaci Zedekiah

Tace bisa littafi
  1. Sarkin Babilon ya kashe ’ya’yan Zedekiya a idonsa. Ya kuma kashe dukan shugabannin Yahuda a Ribla.

  2. Sa’an nan ya ƙwaƙule idanun Zedekiya, ya kuma sa masa ƙuƙumi, aka kai shi Babilon inda aka sa shi a kurkuku har ran da ya mutu.