Tsallake zuwa abun ciki

Abraham

277 ayoyi · 14 'yan gida

An kuma san shi da: Abram

Ayoyin da suka ambaci Abraham

Tace bisa littafi
  1. Aka kuma cika nassin nan da ya ce, “Ibrahim ya gaskata Allah, aka kuma lissafta wannan adalci ne gare shi,” aka kuma ce da shi abokin Allah.

  2. kamar Saratu, wadda ta yi biyayya ga Ibrahim, har ta kira shi maigidanta. Ku ’ya’yanta ne mata in kun aikata abin da yake daidai, ba ku kuma ba tsoro dama ba.