Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zorah

9 ayoyi · 5 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Biranen da suke a filayen kwari su ne, Eshtawol, Zora; Ashna,

  2. Ƙasarsu ta gādo ta haɗa da, Zora, Eshtawol, Ir Shemesh,

  3. Akwai wani mutumin Zora, mai suna Manowa, daga kabilar Dan, matarsa kuwa bakararriya ce, ba ta haihuwa.

  4. Matar kuwa ta haifi ɗa, aka sa masa suna Samson. Ya yi girma Ubangiji kuma ya albarkace shi,

  5. Ruhun Ubangiji kuwa ya fara iza shi yayinda yake a Mahane Dan, tsakanin Zora da Eshtawol.

  6. Sa’an nan ’yan’uwansa da dukan dangin mahaifinsa suka gangaro don su ɗauke shi. Suka kawo shi suka binne tsakanin Zora da Eshtawol a kabarin Manowa mahaifinsa. Ya yi mulkin Isra’ila shekara ashirin.

  7. Zora, Aiyalon da Hebron. Waɗannan su ne garuruwan katanga a cikin Yahuda da Benyamin.

  8. Suna nan kuma a En Rimmon, da Zora, da Yarmut,

  9. Sun ce muku, “A kwanakin ƙarshe za a kasance da masu ba’a waɗanda za su bi sha’awace-sha’awacensu na rashin tsoron Allah.”