Mahaneh-dan
An kuma san shi da: Dan
31.7500, 34.9900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Mahaneh-dan
Ruhun Ubangiji kuwa ya fara iza shi yayinda yake a Mahane Dan, tsakanin Zora da Eshtawol.
A kan hanyarsu suka kafa sansani kusa da Kiriyat Yeyarim a Yahuda. Shi ya sa a ana kira wurin nan yamma da Kiriyat Yeyarim Mahane Dan har wa yau.