Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zoan: Built seven years after Hebron in the land of Canaan
Ayoyi game da Built seven years after Hebron in the land of Canaan
Suka kuma haura ta Negeb, suka iso Hebron, inda Ahiman, da Sheshai, da Talmai, zuriyar Anak, suke zama. (An gina Hebron da shekara bakwai kafin a gina Zowan a Masar.)