Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zipporah: Reproaches Moses

2 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Reproaches Moses

  1. Amma Ziffora ta ɗauki dutsen ƙanƙara mai ci, ta yanke loɓar ɗanta ta taɓa ƙafafun Musa da shi. Ta ce, “Tabbatacce kai angon jini ne a gare ni.”

  2. Sai Ubangiji ya ƙyale shi. (A lokacin ta ce “angon jini,” tana nufin kaciya.)