Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Witness of the Holy Spirit: On believing

2 ayoyi · 17 fannoni

Ayoyi game da On believing

  1. Allah, wanda ya san zuciya, ya nuna cewa ya karɓe su ta wurin ba su Ruhu Mai Tsarki, kamar yadda ya ba mu.

  2. Duk wanda ya gaskata da Ɗan Allah, yana da shaidan nan a zuciyarsa. Duk wanda bai gaskata da Allah ba kuwa ya mai da shi maƙaryaci, domin bai gaskata shaidar da Allah ya bayar game da Ɗansa ba.