Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Witness of the Holy Spirit: As coming to redeem and sanctify
Ayoyi game da As coming to redeem and sanctify
Ga wanda ya zo ta wurin ruwa da jini, wato, Yesu Kiristi. Bai zo ta wurin ruwa kaɗai ba, sai dai ta wurin ruwa da kuma jini. Ruhu ne kuwa yake ba da shaida, gama Ruhu shi ne gaskiya.