Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Witness of the Holy Spirit: As an evidence of Christ in them
Ayoyi game da As an evidence of Christ in them
Waɗanda suke biyayya da umarnansa kuwa suna rayuwa a cikinsa, shi kuma a cikinsu. Ta haka muka san cewa yana raye a cikinmu. Mun san haka ta wurin Ruhun da ya ba mu.