Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wise Men: Of Babylon

2 ayoyi · 4 fannoni

Nemi "Wise Men"

Ayoyi game da Of Babylon

  1. “Wannan shi ne mafarkin da ni, Nebukadnezzar, na yi. Yanzu Belteshazar, sai ka faɗa mini abin da yake nufi, domin babu wani a cikin masu hikima a mulkina da ya iya fassara mini shi. Amma za ka iya, domin ruhun alloli masu tsarki yana a bisanka.”

  2. Sa’an nan sai dukan masu hikima suka zo ciki, amma ba su iya karanta rubutun ba ko su faɗa wa sarki abin da yake nufi.