Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wife: The judgment denounced against Eve
Ayoyi game da The judgment denounced against Eve
Sa’an nan ya ce wa macen, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba kuma za ki haifi ’ya’ya. Za ki riƙa yin marmarin mijinki zai kuwa yi mulki a kanki.”