Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weights: Talent

2 ayoyi · 19 fannoni

Nemi "Weights"

Ayoyi game da Talent

  1. Ya ɗauke rawanin daga kan sarkinsu, nauyinsa ya kai talenti, na zinariya, an kuma yi masa ado da duwatsu masu daraja, aka aza shi a kan Dawuda. Ya kuma kwashe ganima mai yawa daga garin.

  2. Daga sararin sama manyan ƙanƙara masu nauyin gaske suka fāɗo a kan mutane. Suka kuma la’anci Allah saboda annobar ƙanƙarar, domin annobar ta yi muni ƙwarai.