Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weights: Bekah or half shekel
Ayoyi game da Bekah or half shekel
Sa’ad da raƙuman suka gama shan ruwa, mutumin ya fitar da zoben hanci na zinariya mai nauyin giram biyar da woroworo biyu na zinariya masu nauyin shekel goma, ya ba ta.