Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Virgin: Priests might marry none but
Ayoyi game da Priests might marry none but
Ba zai auri matan da mijinta ya mutu, ko macen da mijinta ya rabu da ita, ko macen da ta ɓata kanta ta wurin karuwanci ba, sai dai yă auri budurwa daga cikin mutanensa,