Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Virgin: Distinguishing apparel of
Ayoyi game da Distinguishing apparel of
Saboda haka bawansa ya fitar da ita, ya kuma sa aka rufe ƙofa. Tana sanye da doguwar riga mai kayan ado masu tsada, gama wannan ne irin kayan da budurwai ’ya’yan sarki mata suke sawa.