Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tithe: The tenth of, offered by the Levites as an heave offering to God

2 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da The tenth of, offered by the Levites as an heave offering to God

  1. “Ka yi wa Lawiyawa magana, ka ce musu, ‘Sa’ad da kuka karɓi zakka daga Isra’ila da na ba ku gādo, dole ku miƙa kashi ɗaya bisa goma na wannan zakka a matsayin hadaya ga Ubangiji.

  2. Za a lissafta hadayarku kamar hatsin da aka sussuka daga masussuka, ko ruwan inabi daga wurin matsewar inabi.