Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tithe: Of all cattle
Ayoyi game da Of all cattle
Ushirin gaba ɗaya na garken shanu, da na tumaki, kowane kashi ɗaya bisa goma na dabbar da ta wuce ƙarƙashin sandan mai kiwo, za tă zama mai tsarki ga Ubangiji.