Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tithe: The pious governors of Israel caused the payment of

3 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da The pious governors of Israel caused the payment of

  1. Nan da nan aka baza umarnin, sai Isra’ilawa suka bayar ’ya’yan farin hatsinsu, sabon ruwan inabi, mai da kuma zuma da dukan abin da gona ta bayar, hannu sake. Suka kawo zakan kowane abu da yawa.

  2. Sai na tsawata wa shugabanni na kuma tambaye su na ce, “Me ya sa aka ƙyale gidan Allah?” Sa’an nan na kira su gaba ɗaya na sa su a wuraren aikinsu.

  3. Dukan Yahuda suka kawo zakan hatsi, sabon ruwan inabi da mai cikin ɗakunan ajiya.