Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tithe: The tenth of anything
Ayoyi game da The tenth of anything
Zai kuma karɓi zakan hatsinku da na inabinku yă ba shugabannin fadarsa da sauran masu hidimarsa.
Zai karɓi zakan dabbobinku, ku kanku za ku zama bayinsa.