Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tithe: The Pharisees scrupulous in paying
Ayoyi game da The Pharisees scrupulous in paying
“Kaitonku, Farisiyawa, domin kuna ba wa Allah zakka na na’ana’arku, da ƙarƙashinku, da kuma sauran ganyen lambunku iri-iri, amma kun ƙyale adalci da ƙaunar Allah. Ya kamata da kun kiyaye na ƙarshen, ban ba barin na farkon.
Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’