Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Throne: Of Solomon, called The Throne of the Lord
Ayoyi game da Of Solomon, called The Throne of the Lord
Saboda haka Solomon ya zauna a kujerar sarautar Ubangiji a matsayin sarki a maimakon mahaifinsa Dawuda. Ya yi nasara, dukan Isra’ila kuwa suka yi masa biyayya.