Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Thomas: Dwells with the other apostles in Jerusalem

2 ayoyi · 8 fannoni

Ayoyi game da Dwells with the other apostles in Jerusalem

  1. Da suka iso, sai suka hau gidan sama, zuwa ɗakin da suke zama. Waɗanda suka kasance kuwa su ne, Bitrus, Yohanna, Yaƙub da Andarawus; Filibus da Toma; Bartolomeyu da Mattiyu; Yaƙub ɗan Alfayus da Siman Zilot, da kuma Yahuda ɗan Yaƙub.

  2. Waɗannan duka suka duƙufa cikin addu’a, tare da waɗansu mata da Maryamu mahaifiyar Yesu, da kuma tare da ’yan’uwansa.