Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wolf: Particularly fierce in the evening when it seeks its prey

2 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da Particularly fierce in the evening when it seeks its prey

  1. Saboda haka zaki daga kurmi zai fāɗa musu, kyarkeci kuma daga hamada zai cinye su, damisa za tă yi musu ƙawanya kusa da garuruwansu yă yayyage duk wanda ya kuskura ya fita, gama tawayensu da girma yake jan bayansu kuma yana da yawa.

  2. Dawakansu sun fi damisoshi sauri, sun fi kyarketan yamma zafin rai. Mahayansu suna zuwa a guje; mahayansu daga nesa suka fito. Suna firiya kamar ungulu mai sauka da gaggawa don yă ci mushe;