Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wolf: Of wicked rulers
Ayoyi game da Of wicked rulers
Shugabanninki a cikinki suna kama da kyarketai masu yayyage ganimarsu; suna kisa suna kuma kashe mutane don samun ƙazamar riba.
Sarakunanki ruri ne na zakoki, shugabanninki kyarketan dare ne, waɗanda ba sa rage kome don safe.