Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wolf: Of false teachers
Ayoyi game da Of false teachers
“Ku yi hankali da annabawan ƙarya. Sukan zo muku da kamannin tumaki, amma daga ciki mugayen kyarketai ne.
Na san cewa bayan na tafi, mugayen kyarketai za su shigo cikinku ba za su kuwa ƙyale garken ba.