Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wolf: Of the wicked
Ayoyi game da Of the wicked
“Ina aikan ku kamar tumaki a cikin kyarketai. Saboda haka ku zama masu wayo kamar macizai, kuma marasa ɓarna kamar kurciyoyi.
Ku tafi! Ina aikan ku kamar tumaki cikin kyarketai.